Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta gargadi Isra’ila dangane da ci gaba da keta alfamar masallacin Aqsa da kuma muzguna wa Falastinawa mazauna birnin Quds.
Lambar Labari: 3485945 Ranar Watsawa : 2021/05/24
Tehran (IQNA) kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya bukaci da a dakatar da bude wuta a yakin kasar Yemen
Lambar Labari: 3485755 Ranar Watsawa : 2021/03/19